Umarnin da Gwamnan Kano Gaduje ya janyo murabus na manya ma'aikata sama da 10


 Wasu masu riƙe da muƙamai samarda 10 suka ajeye muƙamansu sakamakon shiga takara a zaɓen 2023 

Sakamakon umarnin Maigirma Gwamna na duk masu sha'awar shiga zabe a 2023 su sauka daga kan mukaminsu 

Daga cikin waɗanda suka yi murabus ɗin sun haɗa da:

1. Iliyasu Musa Kwankwaso Commissioner Rural

2. Sanusi majidadin kiru Commissioner education

3. Mamuda Muhammad Santi Commissioner housing 

4. Sadiq Aminu wali Commissioner water resources

5. Kabiru Ado lakwaya Commissioner youths

6. Hon Murtala Sule Garu Commissioner Ƙananan humomi da masarautun gargajiya 

7. Hon. Babangandu Gwarzo Ya Ajiye Mukaminsa Na Matsayin MD.

8. Hon. Mukhtar Ishaq Yakasai Kwamishinan Ayyuka na musamman na Jihar Kano 

9. Tsohon Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kiru da Bebeji Hon. Abdulmumin Jibril, kuma Babban Darakta a Hukumar Gidaje ta Kasa (FHA) 

10. Hon Yahya Adamu Garin Ali, DG RAMP ya sauka daga mukaminsa

11. Malam Ali Bullet, Mai Bawa Gwamna Shawara akan Harkokin Sufuri ya sauka daga muqaminsa

12. Hon. Ibrahim Ahmad Karaye, Ya sauka daga kan muƙamin sa na kwamishinan Ma'aikatar Al'adu da yawon buɗe Idanu.

Sai kuma wasu da ake keutata zaton cewa sun ajiye mukamansu amma basu bayyana cewar muƙamin da suke so ba 

Kamar su Aliyu makoda chief of staff

Rabiu Sulaiman Bichi tsohon SSG

Alh Usman Alhaji SSG na yanzu 

Har ilayau akwai wasu ma waɗan dadin ajiye wanda ba'a ambato sunayen su ba

Post a Comment

Previous Post Next Post